EFCC ta tsare mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ekweremadu akan kadarori 22
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, ta tsare mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ike Ikweremadu, akan zargin zamba da kuma kasawar sa na ya bayyana yadda aka yi ya mallaki kadarori 22 a Nigeria, USA, UK da UAE.
An gano cewa Ekweremadun dai ya amsa gayyatar da EFCC din su ka yi masa da misalin karfe tara na safiyar talata, amma ba a ga fitowar sa ba har zuwa tara na Daren ranar.
An gano cewa Ekweremadun dai ya amsa gayyatar da EFCC din su ka yi masa da misalin karfe tara na safiyar talata, amma ba a ga fitowar sa ba har zuwa tara na Daren ranar.
Comments