Wani Mahajjaci Ya Fado Daga Rufin Masallacin

Wani Mahajjaci Ya Fado Daga Rufin Masallacin Harami


Majiyar mu ta rariya ta ruwaito cewa "hukumomi a Saudiyya sun tabbatar da yau Juma'a misalin karfe 8:10 na safe wani mutum ya fado daga rufin dake Masallacin Harami zuwa kasa wajen da ake Dawafi abinda ya yi sanadiyyar mutuwar sa nan take tare kuma da raunata wasu mutane biyu."

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP