Osinbajo, Oshiomole da Ganduje sun je jihar Katsina dan taron APC
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, Gwamna Ganduje da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adam Oshiomole, sun je karamar hukumar Isa dake jihar Katsina dan taron neman magoya baya akan Sake zaben sanata da ya ke gabatowa.
Dubban mutane sun halarci taron inda cikin farin ciki mata da maza su ka dinga ihun "APC,APC"
"Nigeria said baba, Katsina sai masari"
Comments