Ina San 'Yan Najeriya Su Zabeni Dan Nayi Aiki Ba Dan Tafiyar kafa Ba - Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa shi yana yawan motsa jiki gami da sassarfa na sama da mil daya, amma yin hakan ba wani abu ne na bajinta da zai nemi 'yan Najeriya su zabe shi a kan hakan ba.
Turakin Adamawan ya kara da cewa yana so jam'iyyar sa -PDP da yan Najeriya su zabe shi dan aikin sa ba dan tafiyar kafa ba. Ya kara da cewa zai yi aiki dan ya kirkiri ayyuka, ba kuma zai yi tafiyar kafa dan ya kirkiri abin da ba hakan ba ne.

Comments