Hoton yarinya 'yar shekara biyar da marikiyar ta ta yi mata dukan kawo-wuka a jihar Kaduna

Wata yarinya 'yar shekara biyar da ake wa lakabi da Zahra, ta samu kubuta bayan zargin azabtarwa da marikiyar ta take yi mata a Kaduna. Ana zargin wata mata da ta dauko ta daga Maiduguri zuwa Kaduna dan ta rike ta da yi mata dukan kawo-wuka.

Kwamishiniyar harkokin mata da walwalar jama'a ta Kaduna ita ta ceto wannan yarinyar inda ta kuma zage damtse akan kare hakkokin yara da kuma tabbatar da cewa duk masu lalata yara kanana an hukunta su.


Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP