Kalli Hoton Sabuwar Mortar Da Lukaku Ya Siya Naira Miliyan 48.

Dan wasan gaba na Manchester United da Belgium, Rumelu Lukaku, ya se wa kansa sabuwar mota kirar marsandi akan kudi naira miliyan 48 (£102,000).

An ga dan shekara 25 din ne yau a cikin sabuwar motar tasa a yau a garin Carrington dake kasar Ingila.
Dan asalin kasar Congo din dai yana daukar albashin naira miliyan 97 duk mako.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP