Buhari Ya Taka Kafa Daga Masallacin Idi Zuwa Gida
Shugaban kasar Najeriya, Muhammad Buhari, yayi sallar idi a garin Daura da ke jihar Katsina a yau inda ya taka da kafa tsawon mita 800 tun daga masallacin idin garin zuwa gidan sa a Daura.
Mutanen da dama su fito dan tarar shugaban kasar inda suka dinga ihun 'said baba!'.
Muhammad Buhari na yanka ragon layyar sa a gidan sa na Daura bayan ya dawo daga masallacin idi.
Mutanen da dama su fito dan tarar shugaban kasar inda suka dinga ihun 'said baba!'.
Muhammad Buhari na yanka ragon layyar sa a gidan sa na Daura bayan ya dawo daga masallacin idi.
Comments