Kwallon Da Ronaldo Ya Ci Juventus Ta Zo Ta Daya A Nahiyar Turai

Hukumar da ke gudanar da kwallo a nahiyar turai, UEFA, ta zabi kwallo ta biyu da Cristiano Ronaldo ya ci Juventus a yayin karawar su da Real Madrid a kakar wasannin da ta gabata, a matsayi na daya.

Dan Portugal din dai ya sami kyautar bayan cin watsiya da yayi a yayin wasan  da saida hakan ya burge magoya bayan Juventus din da har suka tashi tsaye suka jinjina masa akan bajintar da yayi.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP