Hafiz Abubakar ya ajiye makaminsa na mataimakin gwamnan Kano

Mataimakin gwamnan Kano, prof. Hafizu Abubakar, ya ba wa gwamnatin Kano takardar ajiye aikin shi yau lahadi saboda rashin jituwa tsakanin sa da gwamnan Kano.
A takardar ajiye aikin tsohon mataimakin  gwamnan ya bayyana cewa yana da sha'awar ci gaba da kasancewa a makamin sa har zuwa karshen wa'adin gwamnatin, amma ya zabi ya ajiye makamin nasa saboda bambancin abubuwa da ba za a iya shawo kansu ba.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Birtaniya Ta Dawowa Da Najeriya £70m

Zan Daure Barayi Da Yawa - Buhari

Ganduje ya ce ba sa hannun sa a cikin tsige shugaban majalisar Kano