In Ka Isa Ka Shigo Kano Ka Kaddamar Da Takara - Ganduje ya Kalubalanci Kwankwaso
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya kalubalanci sanatan Kano ta tsakiya, Rabi'u Musa Kwankwaso, da yazo Kano ya kaddamar da takarar sa in yana tunanin yana da dimbin magoya baya.
Gwamnan ya kara da cewa kanawa ba za su tari Kwankwaso ba, kuma suna da damar zabar Dan takarar da suke ganin yafi dacewa.
Ganduje ya ce ba su dauki Kwankwaso a matsayin dan takarar shugaban kasa ba, Buhari kawai suka sani kuma shi za su mara wa baya.

Comments