Saraki Zai Tsaya Takara
Shugaban majalisar dattijai na Najeriya, Dr. Bukola Saraki, Ya bayyana aniyarsa ta Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A Zaben 2019, Inda Ya sha Alwashin Kai Najeriya ga nasara
Shugaban majalisar na Dattawan ya bayyana hakan ne a yau Alhamis, a yayin taron tattaunawa da matasa da aka gudanar a otal din Sheraton da ke Abuja.
Comments