Ganduje Ya Samu Sarauta A Jihar Abia - Zakin Da Yake Ba Da Kariya Ga Al'ummar Igbo

Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya samu sarautar 'zakin da yake bada kariya ga al'ummar Igbo' da shugaban sarakunan gargajiya na kabilar Igbo da jihar Abia, Eze Eberechi Dick yayi masa a fadar Sa dake garin Abia.

An ba gwamna Ganduje wannan sarautar ne saboda kokarin sa na tabbatar da adalci akan kabilu mazauna Jihar Kano ba tare da nuna musu bambanci, ko kyara ba.
Shiga Shafin mu na Facebook

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP