Buhari ya gana da shuwagabannin tsaro yau litinin
A yau litinin ne shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya jagoranci zaman ganawa da shuwagabannin rundunonin tsaro na kasa a fadarsa dake Abuja.
Wannan dai shine farkon taro da shugaban kasar yayi tun bayan dawowar shi daga hutun aiki ranar lahadin da ta gabata.
Wannan dai shine farkon taro da shugaban kasar yayi tun bayan dawowar shi daga hutun aiki ranar lahadin da ta gabata.
Comments