Hukumar Zabe Ta Tsawaita Wa'adin Rajistar Katin Zabe

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa ( INEC) ta tsawaita wa'adin rajistar katin zabe da makonni biyu inda za a kammala shirin rajistar a karshen wannan wata na Agusta.
Haka ma, Hukumar INEC ta yi wa wasu kungiyoyin jam'iyyu 23 rajista a matsayin jam'iyyun siyasa inda aka tsara mika masu satifiket a ranar Alhamis mai zuwa.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP