Kwankwaso Ya Kaddamar Da Takarar Sa

Sanatan Kano ta tsakiya, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso, ya kaddamar da takarar sa ta neman shugaban kasar Najeriya a karkashin jam'iyyar PDP.

Tsohon gwamnan Kano din ya bayyana aniyar sa ta tsayawa takarar ga dubban magoya bayan sa da akasarin su ke sanye da jar hula infa akayi taron a Cida Hotel da ke Jabi and garin Abuja.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP