Mutumin da ya taka da kafa daga Yola zuwa Abuja dan murnar rantsar da Buhari ya samu rauni a kafa

Abubakar Duduwale da yayi tattaki daga garin yola zuwa birnin tarayya, Abuja dan murnar rantsar da Buhari a matsayin shugaban kasa ya samu ciwo a kafarsa.
Duduwale dai yana Yola yanzu a cikin halin ha'ula'i kuma yana bukatar taimako.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP