Buhari Zai Dawo Najeriya A Yau

Shugaban kasar Najeriya, Muhammad Buhari, zai dawo gida Najeriya yau bayan ya shafe kwanaki goma da ya tafi hutun aiki a Ingila.

Shugaban kasar ya tafi hutun ran 3 ga watan August, inda ya bar mataimakinsa, Yemi Osinbajo a matsayin mukaddashin shugaban kasa.

Babban mai taimakawa shugaban kasar ta bangaren yada labarai, Garba Shehu, shi ya tabbatar da cewa Buhari 'zai dawo a yau' kodayake bai fadi takamaiman lokacin da zai dawo a yau din ba.
Kofi Anan ya rasu
kwankwaso ya hau jirgin saman daya daga cikin wadanda ya waje dan su koyi tukin Jirgi

facebook din mu

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Birtaniya Ta Dawowa Da Najeriya £70m

Zan Daure Barayi Da Yawa - Buhari

Ganduje ya ce ba sa hannun sa a cikin tsige shugaban majalisar Kano