Wannan shine Tanmay Bakshi, yaron da yake aiki a Google kuma suke biyanshi albashin naira miliyan dari hudu da hamsin a shekara

Tanmay Bakshi, dan shekara sha hudu, kwararre kuma mai hazaka akan kera manhajar komfyuta. Yayi aiki da Watson da kuma IBM a baya
, yanzu kuma yana aiki da Google inda suke biyan sa albashin naira miliyan dari hudu da hamsin duk shekara. Za mu sa ido muga sabuwar fasahar da zai kirkira zuwa karshen shekarar nan.

Lallai wannan shine dan baiwa

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP