Kasar America Ta Girmama Limamin Da Ya Ceci Kiristoci A Jihar Plateau

Kasar Amerika ta girmama tsohon limamin nan, Abdullahi Abubakar, wanda ya ceci sama da kiristoci 300 daga mahara a kauyen Nghar Yelwa da ke karamar hukumar Barikin Ladi a jihar Plateau.
An girmama limamin ne a wani taro da ofishin jakadancin amurka ya shirya a garin Jos inda suka roki sauran yan najeriya da su yi koyi da irin halin dattakon limamin.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP