Ban Yanke Shawarar Fitowa Takarar Shugaban Kasa Ba Bar Yanzu - Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya bayyanawa manema labarai cewa har yanzu bai yanke shawarar tsayawa takarar Shugaban kasa a karkashin tutar PDP ba.
Saraki wanda tsohon gwamnan jihar kwara ne ya nuna cewa a halin yanzu yana ci gaba da tuntubar masu ruwa da tsaki kan makomar siyasarsa inda ya jaddada cewa zai iya samar da canjin da ake bukata a Nijeriya.
Saraki ya kira majalisa taron gaggawa

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP