Pogba ya amince da tayin albashin zunzurutun kudi naira miliyan dari da arba'in da bakwai- duk sati da Barcelona su ka yi masa
Paul Pogba zai iya rattaba hannu ga zakarun spain, kungiyar Barcelona a cikin sa'o'i ashirin da hudu masu zuwa idan Manchester United su ka amince da yarjejeniyar canja shekar dan wasan.
An samu rahoton cewa Paul Pogba ya amince da tayin albashin naira miliyan dari da arba'in da bakwai- duk sati da Barcelona su ka yi masa.
Pogba ya bayyana cewa yana son barin kungiyar Manchester United zuwa Barcelona ko da yake Manchester din ba su shirya rabuwa da shi ba.

Comments