Hotunan masu garkuwa da mutane a kan titin Kano-Kaduna-Abuja da Abba kyari ya kama

Hukumar yan sanda ta kama wasu masu garkuwa da mutane (su takwas) da suke wannan barna a kan hanyar Kano-Kaduna-Abuja.
Hukumar ta ce, yan ta'addan sun amsa laifukan su a kan da yawa daga cikin kashe-kashe da garkuwa da mutane da ake a kan wannan hanyar.


Allah tsari na gari da mugu

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP