Kwankwaso Ya Ziyarci Gwamnan Jihar Akwa Ibom

Ranar laraba jiya ne gwamnan jahar Akwaibom, Udom Emmanuel, ya tarbi mai niyyar tsayawa Takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso a gidan gwamnatin da ke garin Uyo.

Kwankwaso ya tabbatar wa gwamnan cewa lallai jama'ar Akwaibom din za su sake zaben gwamnan saboda dimbin ayyukan gina jihar da yayi.

 Tsohon gwamnan Kano din kuma ya jijinawa gwamnan saboda dinbin jama'ar da ke bin Sa.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP