Osibanjo Ya Ba Sufeto Janar Umarnin Yin Garambawul Ga Rundunar yan sanadan SARS

Mukaddashin Shugaban Kasa, Yemi Osibanjo, ya ba Shugaban Rundunar 'Yan sanda ta kasa, Ibrahim K. Idris umarnin gaggauta yin garambawul ga rundunar yaki da miyagun laifuka ta SARS.
Kakakin Mukaddashin Shugaban, Laolu Akande ya ce bin matakin ya zama dole sakamakon korafe korafe da ake ci gaba da yi game da yadda rundunar ke cin zarafin al'umma ba bisa ka'ida ba.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP