Kwankwaso ya karbi katin jama'iyya daga jam'iyyar PDP ta Kano

Mai girma sanatan Kano ta tsakiya, Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi katin jam'iyyar PDP a yau.
Shugaban jam'iyyar na jihar Kano, Senator Mas'ud El-jibril Doguwa ne ya bashi katin.
 

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP