Buhari ya dawo Najeriya

Shugaban kasar Najeriya, Muhammad Buhari, ya dawo gida Najeriya a yau bayan ya tafi hutun aiki na Kwana goma.
Buhari ya samu tarba daga cincirindon magoya baya wadanda suka hada da gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello, da sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP