Kwankwaso ya je jihar rivers Dan yiwa Gwamna Wike ta'aziyya

Mai neman takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya bayyana cewa gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya cancanci zango na biyu saboda dimbin ayyukan raya kasa da yayi a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Kano din yayi wannan bayani ne a gidan gwamnatin rivers da ke fatakot a daren litinin a yayin da yaje ta'aziyyar rasuwa wani kusa a gwamnatin ta rivers.


Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP