Kasar Saudi Arabia Ta Fitar Da Ranar Da Za 'ayi Arfa.
Babbar ma'aikatar kula da harkokin addinin Musulinci ta kasar Saudi Arabia ta bada sanarwar ganin watan zulhajji yau asabar.
Saboda haka gobe lahadi zai zama 1 ga watan Zulhajji, wanda yayi daidai da 12 ga watan Augusta 2018.
Abisa wannan ne ma'aikatar ta bada tabbacin Ranar litinin 20 ga watan Augusta 2018 zai kasance Ranar Arfa wato 9 ga wata Zulhajji 1439 .

Comments