Wani jariri maraya da iyayen sa su ka gudu su ka barshi an sa masa suna Muhammad Buhari a gidan marayu

Wata mai aikin daukar hoto, Fatima Abubakar, ta nuna hoton wani kyakkyawan jariri maraya da ba a san iyayen sa ba Wanda kuma yana gidan marayu na Maiduguri a halin yanzu.
An dai sa masa sunan shugaban kasar Nigeria, Muhammad Buhari.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP