NECO Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Da Ta Yiwa Dalibai A Watan July
Hukumar da ke shiryawa daliban sakandare Jarrabawar satifiket (NECO) ta saki sakamakon jarrabawar da ta yi wa dalibai a watan June/July.
Daga cikin jimillar dalibai 1,041,536 da suka rubuta Jarrabawar guda 742,455 ne kawai su ka samu akalla kiredit 5 da suka kunshi turanci da lissafi.
Hukumar ta kuma tabbatar da kama dalibai guda 20,181 da magudin Jarrabawa.

Comments