Gwamnan jihar Borno ya dauki nauyin karatun dalibin da yayi fice a jarrabawar JAMB

Hukumar dake shirya jarrabawar shiga jami'ar wato JAMB, ta bayyana Galadima Israel Zakari da ke Biu, jihar Borno, a matsayin Wanda ya fi kowa yawan maki a jarrabawar da aka yi ta shekarar 2018, inda ya samu maki 364 a zaman jarrabawar da yayi a jihar Ogun.

Gwamnan Borno, Kashim shettima, ya gayyaci dalibin ran talata inda ya bayyana Dakar nauyin karatun digirin  dalibin a jami'ar Covenant na tsawon shekara biyar.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP