Saraki ya kira shuwagabannin majalisa taron gaggawa

Shugaban majalisar dattijai na Nigeria, Dr. Bukola Saraki, ya kira shuwagabannin majalisar taron gaggawa inda ake sa ran za su tattauna akan batun karin kasafin kudin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika wa majalisar.
Ana sa ran a cikin zaman da ba zai fi awa daya ba shugaban hukumar zabe ta kasa zai musu Karin bayyani akan kudin da hukumar sa take bukata na naira biliyan dari biyu da arba'in da biyu, dan gudanar da zabe mai gabatowa.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Birtaniya Ta Dawowa Da Najeriya £70m

Zan Daure Barayi Da Yawa - Buhari

Ganduje ya ce ba sa hannun sa a cikin tsige shugaban majalisar Kano