Shugaban kasa Muhammad Buhari zai tafi hutun aiki na kwana goma
Mai ba wa shugaban kasa shawara akan kafofin yada labarai, Femi Adesina, ya tabbatar da cewa Muhammad Buhari zai fara hutun aiki daga ranar Alhamis 03/08/2018.
Shugaba Buhari zai yi hutun aikin ne a birnin London dake kasar England.
Shugaba Buhari zai yi hutun aikin ne a birnin London dake kasar England.
Comments