Buhari zai fito takarar zabe tare da Osinbajo a 2019 - Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasa yau litinin ta ce mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo zai cigaba da zama abokin takarar shugaban kasa Muhammad Buhari a zaben 2019.
•Osinbajo ya tsige lawal Daura daga mukamin sa
Babban mai taimakawa shugaban kasa akan kafofin yada labarai, Garba Shehu, shi ya tabbatar da haka ga manema labarai da ke fadar gwamnatin tarayya da ke Abuja.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Ban Yanke Shawarar Fitowa Takarar Shugaban Kasa Ba Bar Yanzu - Saraki

UEFA Ta Fitar Jadawali. Modric Ya Yi Fice

Yau Ce Ranar Zuciya Ta Duniya