Majalisar dinkin duniya ta yi gargadin cewa, Kim Jong Un, bai dakatar da kera makamai masu linzami ba

Wani sabon rahoto daga majalisar dinkin Duniya ya yi gargadin cewa koriya ta arewa bata dakatar da kera makamai masu linzami ba duk da alkawarin da Kim Jong Un ya yi da Donald Trump na tsaida aikin kera makaman.


Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP