Sakamakon zaben yau daga mazabar Buhari ta Daura.
Buhari ba ya kasar amma mutanen mazabar sa sun tula ma dan takarar jam'iyyar sa kuri'u.
PDP kuri'a daya jal ta samu a mazabar baba Buhari.
Kalli hoton sakamakon zaben da vanguard news su ka wallafa.
PDP kuri'a daya jal ta samu a mazabar baba Buhari.
Kalli hoton sakamakon zaben da vanguard news su ka wallafa.
Comments