Hoton Attajiran Najeriya Da Ya Za Ja Hankalin Jankalin Mutane

Wasu daga cikin yan Najeriya na ta cece-kuce akan akan wannan hoton fake kunshe da manyan attajiran kasar a yayin da suke gudanar bukukuwan sallar su cikin saukin kai. Shugaban kamfanin BUA, Abdussamad Rabi'u ne ya sauke su.

Wanda ya fi kudi a afirka, Aliko Dangote, Femi Otedola, Sam Iwuajoku da Richie Shittu tare da mai masaukin su sun yi hoto 'ba tare da kayan kwalan da makwalashe akan teburin ba' shi ya ja yan Sa ido me surutai akan hakan.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP