Yunkurin Kawo Tarnaki A Ayyukan Ci Gaban Kasa Da Gwamnati Ke Yi Wa Talakawa

Rundunar 'yan sanda ta kama wasu mutane uku daga cikin mutanen da suke lalata layin dogon da gwamnatin tarayya ke kokarin farfado da shi domin sada jihohin kasar nan cikin sauki.
An kama wadannan mutane ne a yankin Kudu maso Gabashin kasar nan, izuwa yanzu jami'an 'yan sanda suna ci gaba da bincike akan wadannan mutane domin tatsar bayanai akan wannan aika-aika da suke tafkawa.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP