Tsohon Shugaban Majalisar Dinkin Duniya, Kofi Anan, Ya Rasu

An sanar da mutuwar tsohon shugaban majalisar dinkin duniya, Kofi Anan. Ya dai rasu a kasar Switzerland bayan wata  'yar gajeruwar rashin lafiya.

Ana ganin mutuncin Kofi Anan a fadin duniya saboda rawar da ya taka a baya na tabbatar da zaman lafiya da daidaito. Ya kuma jagorancin majalisar dinkin duniya daga shekarar 1996 zuwa 2006, inda kuma ya Samu babbar kyauta ta bajinta (Nobel prize) akan Samar da zaman lafiya a shekarar 2001.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Buhari Zai Dawo Najeriya A Yau

Dalilin da yasa Hafizu Abubakar ya ajiye makamin sa na mataimaki na - Ganduje

Hafiz Abubakar ya ajiye makaminsa na mataimakin gwamnan Kano

Jahohi 21 da ake sa ran shugaba Buhari zai lashe a zaben 2019