Kungiyar da ke shirya wasan zakarun turai (UEFA) ta fitar da sunayen wadanda su ka fi kwazo a kakar da ta gabata

 Kungiyar da ke shirya wasan zakarun turai (UEFA) ta fitar da sunayen wadanda su ka fi kwazo a kakar da ta gabata:
Sunayen yan gaba da su ka fi taka rawa:
- Cristiano Ronaldo (Juventus)
- Mohamed Salah (Liverpool)
- Lionel Messi (Barcelona)

Sunayen yan tsakiya da su ka fi taka rawa:
- Luka Modric (Real Madrid)
- Toni Kroos (Real Madrid)
- Kevin De Bruyne (Manchester City)

Sunayen yan baya da su ka fi taka rawa:
- Sergio Ramos (Real Madrid)
- Marcelo (Real Madrid)
- Rapheal Varane (Real Madrid)

Sunayen masu tsaron gida da su ka fi taka rawa:
- Alisson Becker (Liverpool)
- Keylor Navas (Real Madrid)
- Gianluigi Buffon (PSG)
Za a sanar da sunayen wadanda su ka ci nasara a yayin tsara jadawalin kakar was an zakarun turai na gaba da za a yi a Monaco ran talatin ga watan August.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP