UEFA Ta Fitar Jadawali. Modric Ya Yi Fice


Hukumar da ke gudanar da wasan zakarun turai, UEFA, ta fitar da jadawalin rukunan wasan da za a yi (champion league) a kaka mai zuwa. Hukumar ta kuma zabi dan kasar Croatia dake buga wa Real Madrid wasa, Luka Modric', a matsayin dan kwallon da yayi fice. Cristiano Ronaldo ne ke biye masa sai kuma Mohammed Salah a matsayin na uku

Group A Atlético Madrid, Dortmund, Monaco, Club Brugge
Group B Barcelona, Tottenham, PSV, Inter Milan
Group C PSG, Napoli, Liverpool, Crvena zvezda
Group D Lokomotiv Moskva, Porto, Schalke, Galatasaray
Group E Bayern Munich, Benfica, Ajax, AEK Anthens
Group F Man. City, Shakhtar Donetsk, Lyon, Hoffenheim
Group G Real Madrid, Roma, CSKA Moskva, Plzeň
Group H Juventus, Man Utd, Valencia, Young Boys

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP