Kwankwaso Ya Hadu Da Jonathan

Mai girma tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanatan Kano ta tsakiya, Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso, ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan, a gidan sa da ke Maitama, Abuja.
Akwai yiwuwar cewa dai ziyarar tana da alaka da aniyar tsohon ministan na jam'iyyar PDP ta tsaida shi a matsayin dan takarar ta na shugaban kasa a zabe mai gabatowa.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP