Hukumar Zabe Ta Bukaci Naira Biliyan Shida Dan Ciyar Da Yan Sanda A Yayin Zaben 2019
Hukumar zabe ta kasa ta bukaci naira miliyan shida dan ta ciyar da yan sanda a lokacin zaben 2019.
Hukumar zaben ce ta gabatar da Wannan bukatar a cikin kasafin kudinta na zaben 2019 ga wakilan majalisa a yau.
Yan majalisar sun bukaci shugaban hukumar zaben da ya kare muradin hukumar na bukatar wannan kudi a cikin zaman da su ke kan yi a halin yanzu.

Comments