Shugaban marasa rinjaye, sanata Akpabio, ya ziyarci Buhari a london
Rahotanni sun fito jiya da suke nuna cewa sanata Akpabio, na daf da canja sheka daga PDP zuwa APC.
Ya samu lokaci ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a safiyar yau.
Ya samu lokaci ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a safiyar yau.
Comments