Kwankwaso ya gana da Obasanjo a jihar Ogun
Yau Kwankwaso ya je jihar Ogun inda ya hadu da magoya bayan sa, daga nan kuma ya je su ka gana da tsohon shugaban kasar Nigeria, chief Olusegun Obasanjo.
Kwankwaso shine dan takarar shugaban kasar da Obasanjo yafi nutsuwa da shi dan kada Shugaban kasa Muhammad Buhari a zabe mai gabatowa.
Kwankwaso shine dan takarar shugaban kasar da Obasanjo yafi nutsuwa da shi dan kada Shugaban kasa Muhammad Buhari a zabe mai gabatowa.
Comments