Osinbajo ya kori shugaban hukumar tsaro ta farin kaya wato Lawal Daura

Mukaddashin shugaban kasar Nigeria, farfesa Yemi Osinbajo, ya kawo karshen wa'adin mukamin shugaban hukumar tsaro ta farin kaya wato Lawal Daura.
Babban mai taimaka wa mataimakin shugaban kasa ta bangaren yada labarai da kafofin sadarwa, Laolu Akande,  ya bayyana hakan a shafin sa na twitter.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP