Dalilin da yasa aka tsige shugaban majalisa a Kano

Kamfanin jaridar Daily trust, ya gano cewa an tsige shugaban majalisar ne saboda da zargin cin hanci da rashawa.
Wani zargin kuma da su ke wa tsohon shugaban majalisar ya hadar da zuwa majalisa a makare.
Sun kuma tuhume shi da rashin aiki tare da manyan ofisoshin majalisar wajen gudanar da majalisar. Wasu labaran na zuwa anjima.


Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP