China ta shirya kaddamar da gada mafi tsawo a duniya

China tana tsaka da muhimman ayyukan raya kasa da za su bunkasa ci gaban jihohin ta.

China ta shirya dan tsugunar da yan kasar ta mutum miliyan Dari biyu da hamsin, a cikin sababbin biranen da ta ke ginawa yanzu.
         
Kasar ta kashe sama da naira tiriliyan dari a kokarin ta na tsugunar da yan kasar ta a cikin wadannan gagaruman ayyukan raya kasar.

Gada mafi tsawo a duniyan (34 miles) da ta hada Hong Kong, Macau da Mainland China, ta kunshi gada mai siffar maciji da hanyar wuce wa a kasan Ruwa.




Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP