Adadin masu neman shugabancin kasa ya kai 46 a halin yanzu, karanta sunayen su

A dai dai lokacin da ya kasance kusan kwana 200 kawai ya rage a yi zaben shugaban kasa, kamfanin jaridar daily trust sun hada adadin wadanda su ka bayyana aniyar su ta fito wa takarar shugaban kasa.
Jadawalin hukumar zabe dai ya tsaida 16th February 2018, a matsayin ranar zaben shugan kasa da na yan majalisun tarayya.

 •Kwankwaso ya ziyarci shekarau•

Akasarin yan takarar dai suna jamaiyyar PDP, sai APC na biye mata. Wasu yan takarar ma ba su bayyana takamaimiyar jamaiyyar da za su tsaya takara ba.

Masu fatan dare mafi kololuwar kujerar dai kamar yadda Haruna Ibrahim ya tattara sunan su sune:
1. Kingsley Moghalu
2. Sule Lamido- Pdp
3. Donald Duke-Pdp
4. Kabiru Tanimu Turaki-Pdp
5. Ahmed Mohammed Makarfi-Pdp
6. Ibrahim Dankwambo-Pdp
7. Muhammadu Buhari-Apc
8. Fela Durotoye-
9. Funmilayo Adesanya-Davies- Pdp
10. Remi Sonaiya- Kowa
11. Thomas-Wilson Ikubese
12. Omoyele Sowore
13. Enyinnaya Nnaemeka Nwosu
14. Ahmed Buhari
15. Peter Ayodele Fayose-Pdp
16. Adesanya Fegbenro-Bryon
17. Charles Udeogaranya
18. Mathias Tsado
19. Eniola Ojajuni
20. Olu James Omosule
21. Tope Fasua- Anrp
22. Elishama Rosemary Ideh
23. Kanu Nwankwo
24. Usman Ibrahim Alhaji
25. Datti Baba Ahmed
26. Adamu Garba
27. Chris Emejuru
28. Yul Edochie
29. Oluwaseyitan Lawrence Aletile
30. Omike Chikeluba Lewis
31. Olu James Omosule
32. Ibrahim Ladaja
33. Omololu Omotosho
34. Fidelis Akhalomen Lawrence Ekoh
35. Alhaji Atiku Abubakar
36. Ibrahim Shekarau
37. Professor Iyorwuese Hagher
38. Chike Ukaegbu-35
39. Attahiru Bafarawa- Pdp
40. Rabiu Musa Kwankwaso- Pdp
41. Alhaji Ibrahim Eyitayo Dan Musa
42. Gbenga Olawepo
43. Prof. Jerry Gana
44. Mr Festus Obeghe
45. Dr Yunusa Tanko
46. Mrs Eunice Atuejide.

Comments

Labarum da su ka fi Jan hankalin makarantan mu

Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, Ya Bar APC Zuwa PDP