Wani da ya fara aiki a kamfanin jiragen sama a matsayin mai goge-goge ya zama captain
Muhammad Abubakar ( na tsakiya) da ya fara aiki a kamfanin jirgin sama na Azman shekara ashirin da hudu da ta wuce a matsayin mai goge-goge, ya cimma burin sa na zama kwararren ma'aikacin jirgin sama, inda yanzu aka kara masa matsayi zuwa babban hafsan jirgi wato captain.
Sakon twitter daga daga ainihin shafin jirgin saman na @AirAzman shi ya tabbatar da hakan.
Sakon twitter daga daga ainihin shafin jirgin saman na @AirAzman shi ya tabbatar da hakan.
zakaran da Allah ya nufa fa cara...
Comments